DAGA BAKIN MAI ITA MAKIRCIN IZALA AKAN 'YAN SHI'A.

 Tare da Jibson 09032800618

Sun shirya wannan zama ne tun kafin waki'a a garin katsina,kuma sun gayyaci shuwagabannin izala na kowacce jiha harma dana  kauyuka akan yanda zasu tunkari 'yan Shi'a ta kowace fuska 

Babban bakon su shine Dr.mansur sokoto da kuma yakub musa hassan da sauransu 

*A chikin jawabin na Dr.mansur yana cewa:wajibin mune mu yaki Shi'a takowace hanya ne domin izuwa yanzu suna bi kauyuka suna yada akidojinsu kuma mutane suna binsu   sbd basu San minene shi'ar bama.

*Raunin malaman ahli sunna wajen karantar da akidar kwarai har miyagun akidu suka mamaye ko'ina.mun himmatu akan karatun fikhu amma ba'a mayarda hankali ga Alkur'ani da hadisi ba ko tarihi da gane hakikaninsa ba 

*Mun tsaya muna aiki a dai-daiku maimakon mu hade waje daya sai kowa ya kama gabansa ana fada da Shi'a amma dai-daiku akeyi Dan haka zamu hade ne.

*Akwai rashin manufa da muke da ita,sukam 'yan Shi'a suna da manufa cewa 2029 shi'anci ya mamaye duniya.mu wannan shine muka rasa in kuka lura duk inda offishin jakadanci yake yana taimakawa 'yan Shi'a Dan haka babu wata daula tsayayya da take taimaka mana bamu da kayan aiki 

*Mutanen nan sun samu 'yan boko da 'yan makaranta suna zuba musu akidojinsu dolen mu mu tsaida su.

*Muna so nan gaba ya kasance babu Shi'a nan kasar ko ina

*Zamuyi fada dasu a chikin tsari ma ana tsararren Abu misali yanda mukai dasu a sokoto 

*Zamu yakesu ta hanyar media, da tarurruka,zamuyi kuma yi amfani da wadanda suka bar Shi'a a chikin su.

*Dole mu chusa kiyayyarsu ga masu mulki,sarakuna,masu mukamai,'jami'an tsaro,masu kudi,masu unguwanni,'yan kasuwa,Yan jarida,da lauyoyi.

*Zamuyi abinda ake cema mukabaka,Sannan mu dinga kiran tarurruka muna fada musu miyagun akidun su

*Sai kuma hanyar fada dasu shima idan takama,Amma Zamuyi amfani da jami'an tsaro bisa shari'a misalin yanda mukayi a sokoto da suka fara zagin mu'awiya muka fatattakesu suka kashe mana wani yaro sai muka kashe musu mutane goma da wani Abu suka maida martani daga nan muka kokkone gidajensu muka kashe dadaman su kuma koresu a sokoto,munyi zama da wani lauya ya fada mana dukkan yanda zamu yaki Shi'a ta fuskacin shari'a 

WANNAN SHINE JAWABIN NASA NA DR.MANSUR GA MAHALARTA TARON NA YANDA ZASU YAKI SHI'A.

Jawabin yana nan ana yada audio dinsa dake da tsawon mintuna 90:15 a grps din 'yan uwa

Idan kuma baka samuba tuntubi wannan number 09032800618

ZANCI GABA INSHA ALLAH

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post