+
MU'AWIYA DAN ABU SUFIYANU YA KARKASHE SAHABBAI MASU YAWAN GASKE A NAWA DAN SANIN INA IYA KAWO SAHABBAI DARI, AMMA GA WASU DAGA CHIKINSU :
1. SHI YA KASHE IMAM HASAN (AS) TA HANYAR BA SHI GUBA.
2. SHI YA KASHE UWAR MUMINAI A'ISHA YAR KHALIFAH ABUBAKAR.
3. SHI YA KASHE ABDURRAHAMAN DAN ABUBAKAR DAN UWA GA UWAR MUMINAI A'ISHA.
4. SHI YA KASHE MUHAMMAD DAN ABUBAKAR SHIMA DAN UWA GA UWAR MUMINAI A'ISHA.
5. SHI YA KASHE MALIKUL ASHTAR.
+
FREE ZAKZAKY DOLE
Tags:
Tunatarwa