Yau inaso indanyi tsokaci ne akan yan uwana matasa na wannan Harkar ta musulunci wacce Maulanmu malam Zakzaky yakewa jagoraci, Idan muka duba a tsakanin matasa a dai-dai irin wannan lokaci dangane da abunda ya shafi mujahada to kam sai kaga abun babu dadin gani wanda ada bahaka ake ba
Wanda yanzu takai ga ace ga wannan matashi ne kuma dan wannnan gwagwarmaya amma hatta bacci sai ance tashi safiya ta waye kaga duk dahaka dakyar zai tashi ya shace kanshi yayi sallah alhali harma rana ta fito.
Wan idan muka duba matasan na farkon wannan gwagwarmaya idan akace mujahada to kabarshi kawai dazaran akace karfe sha biyu tayi na dare 12:00 sun gama barci sun shiga wajan bauta ma Allah kama daga karatun alqur,ani sallah ce zikiri ne har ya zuwa wayewar safiya kuma a fita aje neman Halas kakan cewa ga baki daya tamkar basa bacci a rayuwa,
Ballan tana kuma muna da Babban Abun koyi a tattare damu shine malam (H) mu duba yanda sayyid zakzaky ya sallama rayuwarsa baki daya wajen bautar Allah wanda har yakai wadansu wadanda su ba yan wannan harkar bane ba kuma yan gasarnan bane yanda suke kallon malam a yayinda yake ibada,
A lokacin da ake jaula irin shekaru kamar ishirin da bakwai da suka gabata idan anje a gari za,ayi zagaye kuma a ziyarci malamai a garin kuma ayi jawabin dare amma duk da haka su malam H suna shiga masauki zasu kabbarta sallah.
Wata rana imam Ali khamna,i DZ a lokacin da imam kumain yasa ya jagoranci wayansu matasa a wajen wani yaki a dai dai wannnan lokaci da misalin tsakar dare imam ya fito yana zazzagaya hemomin dakarun sai ya gansu wasu a ruku,u wasu a sujuda wasu tashahhud wasu zikiri wasu karatun qur,an to lokacin da imam kumaini ya tambaye shi yaya labarin dakarun sai yace akwai fatan gasken gaske akansu sabida ganin haka ashe kaga duk nasar da matashi yasamu yasameta ne tahanyar mujahada,
Idan matashi ya samu Allah babu mutum mai arziki irinsa idan kuma matashi ya rasa Allah ba matsiyacin mutum irinsa
Ya kai dan uwa matashi ina fatan yanzu dai kagane abunda nake nufi duk wani hanqoro damuke dashi bazamu sameshi ba sai mun kasance muna bautan Allah iya iyawarmu.
Da wannan yan zantuka nake nufin tsayawa ince daku sai anjima
Daga karshe muna kira da babbar murya ta cewa
# free zakzaky dole #