Inji Sherik Abdullahi Zango a Shinkafi
A cikin da jawabin da Sheikh Abdullahi Zango yayi lokacin gabatar da Malam Abdul hamid bello a SHINKAFI yake cewa
Alokacin da Sayyid yaje birnin Qom yayi jawabi a jami'ar Almustapha dake kasar ta Iran, bayan kammala jawabinsa ne shugaban makarantar yake cewa:-
"Bamu tava ganin Sayyid ba sai yau, amma tuni mun sanshi ta hanyar al'majiransa.
Yace su *Malam Turi da malam Yaqoob Yahaya* sunje Daurah a makarantar, duk da cewa akwae Dalibai na kasashe daban daban a makarantar, amma duk makarantar babu Dalibai kamar su su biyun wajen Aklaq, Ibada , hatta a cikin aji babu mai kokarin su, don haka munsan wanda yayi ma almajiran sa wannan tarbiyya shi ya yake.
Alhmdllh madallah da wadannan jakadu nagari masu daukaka sunan jagoransu a duk inda suke.
Shin dan uwa kaima haka kake?
_Saifullahi Shehu Dandume_

Tags:
Jawaban Malamai