_Wasa Da Mata Gabanin Saduwa Dasu Jima'i (12-D)_
~Daga Ishaq Mohd KibiyA
~_Bisimillahir Rahamanir Raheem_
ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ( ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ) ﻗﺎﻝ : ﻻ ﺑﺄﺱ ﺃﻥ ﻳﻨﺎﻡ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﺑﻴﻦ ﺃﻣﺘﻴﻦ ﻭﺍﻟﺤﺮّﺗﻴﻦ ، ﺇﻧّﻤﺎ ﻧﺴﺎﺅﻛﻢ ﺑﻤﻨﺰﻟﺔ ﺍﻟﻠُّﻌﺐ ـ ﺟﻤﻊ ﻟﻌﺒﺔ ﻭﻫﻲ ﻣﺎ ﻳﻠﻌﺐ
23 – daga baban Abdullah (as) ya ce: ba laifi mutum ya kwanta tsakanin kuyangu biyu da matansa `yantattu biyu, kadai dai matayenku kamar `yar tsanar wasa ne .
ﺳﺄﻝ ﻣﺤﻤّﺪ ﺑﻦ ﺍﻟﻌﻴﺺ ﺃﺑﺎ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ( ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ) ﻓﻘﺎﻝ : ﺍُﺟﺎﻣﻊ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﺮﻳﺎﻥ ؟ ﻓﻘﺎﻝ : ﻻ ، ﻭﻻ ﺗﺴﺘﻘﺒﻞ ﺍﻟﻘﺒﻠﺔ ﻭﻻ ﺗﺴﺘﺪﺑﺮﻫﺎ .
24 – muhammadu dan isi ya tambayi baban abdullah (as) shin ina iya saduwa da mata alhalin ina tsirara, sai ya ce masa: a'a kada ka aikata haka, kada ka fuskanci alqibla ko ka bata baya halin ka na tsirara .
ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺍﻟﺤﺴﻦ ( ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ) ﻓﻲ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﻳﺠﺎﻣﻊ ﻓﻴﻘﻊ ﻋﻨﻪ ﺛﻮﺑﻪ ؟ ﻗﺎﻝ : ﻻ ﺑﺄﺱ
25 – daga baban Hassan (as) : gameda mutumin da ya shagaltu da jima'I sai tufafinsa ya fadi ? sai ya ce : babu laifi
ﻋﻦ ﺇﺳﺤﺎﻕ ﺑﻦ ﻋﻤّﺎﺭ ﻗﺎﻝ : ﻗﻠﺖ ﻷﺑﻲ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ ( ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ) : ﺍﻟﺮﺟﻞ ﻳﻜﻮﻥ ﻣﻌﻪ ﺃﻫﻠﻪ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻔﺮ ﻭﻻ ﻳﺠﺪ ﺍﻟﻤﺎﺀ ﺃﻳﺄﺗﻲ ﺃﻫﻠﻪ ؟ ﻗﺎﻝ : ﻣﺎ ﺍُﺣﺐّ ﺃﻥ ﻳﻔﻌﻞ ﺫﻟﻚ ﺇﻻّ ﺃﻥ ﻳﺨﺎﻑ ﻋﻠﻰ ﻧﻔﺴﻪ ـ ﻭﻓﻲ ﺁﺧﺮ : ﺇﻻّ ﺃﻥ ﻳﻜﻮﻥ ﺷﺒﻘﺎً ﺃﻱ ﻛﺜﻴﺮ ﺍﻟﺸﻬﻮﺓ ـ ﺃﻭ ﻳﺨﺎﻑ ﻋﻠﻰ ﻧﻔﺴﻪ ..
26 – daga is'haq dan ammar ya ce: na tambayi baban abbdullah (as) kan mutumin da ya yi tafiya tare da iyalinsa sai bai samu ruwa ba, shin zai iya jewa iyalinsa, sai ya ce : ba na son shi da aikata haka sai dai idan ya na tsoran fadawa haramun .
ﻗﺎﻝ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﺍﻟﺼﺎﺩﻕ ( ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ) : ﺛﻼﺙ ﻳﻬﺪﻣﻦ ﺍﻟﺒﺪﻥ ﻭﺭﺑﻤﺎ ﻗﺘﻠﻦ : ﺩﺧﻮﻝ ﺍﻟﺤﻤّﺎﻡ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺒﻄﻨﺔ ، ﻭﺍﻟﻐﺸﻴﺎﻥ ﻋﻠﻰ ﺍﻻﻣﺘﻼﺀ ، ﻭﻧﻜﺎﺡ ﺍﻟﻌﺠﺎﺋﺰ
27 – imam sadiq (as) ya ce: abubuwa uku na ruguza jiki sannan da yawan lokuta suna iya halaka shi: shiga bandaki a qoshe, saduwa da iyali a qoshe, jima'I da tsofaffi
~Free Syed Zakzaky Dolee
~Daga Ishaq Mohd Kibiya