Al'umma sun shiga mawuyacin hali a garin Shinkafi
LABARI CIKIN HOTUNA!
Al'ummar garin Shinkafi na jihar Zamfara kenan suka yi jerin gwano zuwa gidan Magajin Shinkafi Alh.Aliyu Ibraheem Shinkafi domin nuna rashin amincewarsu ga abubuwan da Fulani ke yi a gonakki da ma cikin gari duk da ikirarin gwamnati na yin sulhu.
Al'umma dai na koken ana kiyaye masu gonakki
Tags:
Labaran Duniya