An zubar da jinin bayin Allah.
12 /12/ 2015=1 /3/ 1437.
✍️ISHAQ SAGIR MAGAJI.
Duniya baki daya baza ta mance da wannan rana ba.
Hakika wannan rana ce da Musulmai a Nigeria suka tsinci kansu a
cikin wani mummunan yanayi na taasa ta rashin imani Wanda
sojojin Nigeria suka yi akan Musulmai yan uwa almajiran sayyed
zakzaky H a garin zariya.
Hakika an zubar da jini na bayin Allah Masu yawan gaske Wanda
ciki harda,
Yayan maulana Sheik ZAKZAKY H guda hudu.
Sai yayar Sheik ZAKZAKY H da aka kona da ranta.
Sheiks turi, Sheik Mustapha, Sheik muktar sahabi, Dr Mustapha,
Hamza yawuri, Hafiz Dauda, da jiga jigan yan uwa Masu yawa, wasu
an tabbatar da shahadar su, wasu kuma ana tsammanin haka.
Masu cikakken Imani sama da rai dubu da alkaluma suka nuna
sunyi shahada.
A ranar aka rushe Hussainiyya, Darur Rahma, Fudiyya Centre, Gidan
Sayyid ZAKZAKY H, da kuma gidan ummul mujaddadi umma Hari.
Ya Salam.
An harbi maulana Sheik Ibrahim zakzaky H harbi mai yawa, haka ma
ummul Shuhada malama Zinatuddin,,, tare da dukkan wadanda suke
tare da su. Wasu sun tsira da rai wasu kuwa sunyi shahada gaban
su Sayyid H.
Sayyid cikin jini, malama cikin jini haka aka kamasu aka tafi da su
da tunanin sun kashe su bisa laakarin su da harbin da suka yi masa.
Dai dai lokacin da suke wannan aika aika suna kuma Yada zantuka
da suka Sanya yan uwa rage motsi ko yunkuri ta hanyar cewa
Sayyid baya gidan, duk da ba a kan wannan nake son magana ba.
Duniya tayi caaaa akan wannan taaddancin amma a Nigeria
musamman a AREWA sai muka JI shiru babu wani motsi Sai yan
uwa da suke kira da FREE ZAKZAKY, said kuma Masu tausayawa
jifa jifa.
Abin takaici wasu kuwa farin ciki suke domin an kashe musu
makiyan su, inda har suka nada jagoran makisan ya zama ya zarce
duk maluman su matsayi wato sayyadi brutai Kamar yadda suke
fada.
Sai dai hakika Allah ya nuna kishin sa kuma ya nuna ikon sa a
wannan hali da muka tsinci kanmu.

Tags:
Daga marubata