🇳🇬 Ma'asumah Nigeria News Update
Tin daga kuskuren da gomnatin kasar nan ta'aikata a 12 December ga yan shi'a nigeria kullin baya take memakon tayi gaba.
Mezai hana Shugabannin Nigeria su gane Cewa bafa kashe yan shi'a bane kadai zaisa agyara komai Idan kuna ikirarin zakuyi kisa to tinanin mekukai akanshi wanda kuka kashe yau da kuma gobe?
Kisa baya taba canja al'umma sai;dai Yakawo rushewar al'umma tabbas da baku kawo 12 December ba da Nigeria da mutanenta basu kokaba!! yakamata Aiwa yan Shi'a adalci
Adalci shine zai gyara nigeria bazalumci ba Wannan Tunatar wace ga mahukuntan nigeria dafatan za kujiya.
MJ Matashi Ibrahim
matashi1234@gmail.com
07032680713
Tags:
Daga marubata