Zakaran Gwajin Bangirma ga Faretin Girmamawa ga Manzon Allah a garin Katsina.
A yaune Asabar 23/11/2019 aka gudanar da gasar Faretin bangirma ga Manzon Allah (S.a.w.w) a garin Katsina kamar yadda akasaba gudanarwa a kowace shekara na 'yan Makaranta Islamiyyu.
A wannan shekarar ma ankara kara wannan gasar tsakanin Makarantu guda (10) anfitar da Zakarun gwaji guda (4) a cikin (10), an tanaji kyautittuka ga wadan da sukayi na (1,2,3,4).
Wadan da sukayi (1,2,3,4) gasu kamar haka.
1) Tahrikil Islam.
2) Baharul Fatimiyya.
3)Fodiyya Batagarawa.
4)Irshadussubyan.

Tags:
Munasabobi