Wannna waki'ar tazo ne da salon share malam Zakzaky da Almajiransa a doron Duniya !!!


DAGA CIKIN JAWABIN SHEIK ADAMU TSOHO JOS A GARIN KATSINA 28/11/2019.

🇳🇬Ma'asuma Nigeria News Update, tare da Isma'il Abubakar Idris Katsina.

A yaune Muka samu Babban bako a garin Katsina Sheik Adamu Tsoho Jos, wajen Taron Makon Hadin kan Musulmai a garin Katsina.

Daga cikin jawaban Sheikh din ya fara Jan kunne da Yan Uwa inda yake cewa:-

Muguji ko minene domin kaucewa makircin masu makirci wato Yahudawa akan Harkar Islamiyya, domin basuda wani abu bayan ganin karshen Al'umma musamman Musulmai a duniya ya rarraba.

Badan Malam Zakzaky ba da Musulman kasarmu bazasu farka daga dogon baccin da sukeyi na nisantar da sukayi da kusanci da Allah ba, 

Yana daya daga cikin makircin Yahudawa zuwa 2015 za'a fitar da Najeriya cikin jerin masu addinin Muslunci.

Ya kamata ko wane dan'uwa ya dawo cikin hayyacinsa muyima kanmu karatun tanatsu domin gano makiyanmu na ciki dana waje da minene sukeso su kawar damu mu toshe wannan hanyar.

Wanna waki'ar ta 2015 tasha bamban da ko wace waki'a, ko wace waki'a na zuwa da salonta na cutar da Harkar Muslunci amma wannna waki'ar tazo ne da salon share malam Zakzaky da Almajiransa a doron Duniya.

Matukar anbar malam ya cigaba da da'awarsa tabbas yahudawa bazasu cimma gurinsu a Najeriya ko Afrika ba domin malam shi ne bara zanarsu suna tunanin yadda Iran ta sami Jamhuriyyar Muslunci haka Najeria Malam Zai kafa tasa.

Nankaima shugaban k Kungiyar Izala ziyara na bayyana masa dukkan yadda aka kirkiri kungiyar Izala da manufarta na cikama Yahudawa gurikansu sai Malamin Izalar yace " wannan hakun zancenka dutse".

Yahudawan duniya da 'yan barandansu Amerika, Isra'il, Saudi amerika, akoda yaushe yahudawa basa fidda rai akan cewa sai sun mamaye Najeriya, matsalarsu Shi'a ne kadai domin sauran akidun koda mi sunsamu nasararsu.

Tabbaacin aikin da Buhari ya amsa a wajen Yahudawa ga sheik Ibrahim Zakzaky sunjawo malam kasa suna fadin ba shi'a ba kayanta.

Duk zuwa kotu da za'ayi da mlm zakzaky gwamnatin saudiyya na biya, makiyanmu bazasu ficeba sai suna yakarmu tasalo kala-kala, kada mugaji da aikin harka harsai munganmu Aljanna.

Shaidan bazai zomaka da suffar wani abu kalar gwagwarmaya ba saidai yazomaka da suffar dan gwagwarmaya wannan duk makircin Yahudawa ne.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post