Yi sere domin Amfanar wasu
@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
-Yaa Allah! Ka bawa bawanka Zakzaky lafiya kamar yadda ka bawa Annabi Ayuba (A.S).
-Yaa Allah! Ka yaye masa qunci kamar yadda ka yayewa Annabi Ya'aqub (A.S).
-Yaa Allah! Ka amintar da shi kamar yadda ka amintar da Annabi Ibrahim (A.S).
-Yaa Allah ! Ka ba shi kariya kamar yadda ka kare Annabi Musa (A.S).
-Yaa Allah! Ka tseratar da shi kamar yadda ka tseratar da Annabi Isah (A.S).
-Yaa Allah! Ka taimake shi kamar yadda ka taimaki fiyayyen bawanka Annabi Muhammad (S.A.W.W).
Tare da Ado Isah Guda.
08126385470
Tags:
Muhimman zantuka