Sun da Gargazawa Mlm Idon sa daya harsai daya fito, Shi yasa Hannun sa Yamai da Ta !!!


_Inji Mlm Qaseem Umar Sokoto _
15-12-2017
 🌍MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES*_
lokacin da Mala'ika Jibrilu ya bayyana ga Annabi Ibrahim (a s) a lokacin da Mutanen zamanin zasu jefashi a cikin wuta, sai Jibril yake cewa:-ya Ibrahim (as) wane irin taimako zan yima? 

Sai Annabi ibraheem (as) yace ubangiji na na tare dani ko ?
 Sai Jibril yace eh, sai yace to ```HASBULLAHU WANI'IMAL WAKEEL``` to a nan ne Jibrilu yakoma gefe yana mamakin wannan irin tawakkali na Annabi Ibrahim (AS) a lokacin ne Allah ya umurci wuta da takasance sanyi mai aminci ga Annabi Ibrahim (a s).
• 
_*TO HAKAMA SAYEED ZAKZAKY (H)*_
 to haka ma Sayyid Zakzaky ya samu kansa lokacin da aka ta zoma Malam cewa ko a fita daga gida? Da sauran kiran da aka tayiwa su Malam (H) na su fita, 
sai Mlm yace Allah ya sawaqe, duk abunda zai sameni to Sai dai ya saman amma bana zuwa ko ina, *TAWAKKALTU ALAL LAH*, to a lokacin anyiwa Su Malam ruwan bullet sama da qasa,
A lokacin sun dagargazawa Malam (H) idonsa daya (1) har sai da ya fito, *ya ILAHY* shi yasa hannun sa ya maida ta, hakama hannunsa da qafarsa.
To a lokacin Su Malam (h) sukace ba wani abu da ake cema zafin harbi da yake ji. Waliyin Allah kenan..
Wannan Wani bangare ne na Jawabin Mlm Qaseem Umar Sokoto A wajen Mhaulod nabeey (s) da akayi jiya Jumu'a 15-12-2017 a garin jangeru dake karamar hukumar Shinkafi ta jihar zamfara.
.
*Daga Wakilinmu 08149993999* *Ma'asumah  Nageria News Updates*


SAUKE APPLICATIONS DINMU A WAYAR KA YANZU DOMIN SAMUN AYYUKAN MU AKOWACE RANA. GA APPLICATIONS DINNAN 👇👇👇👇


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram 👇👇


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post