Labari!l Yan ina da kisa, Yan gwangilan Buhari.
Yau laraba 27 November, 2019. yan ina da kisa suka budewa masu muzaharar neman a saki Sayyid Zakzaky da mai dakinsa wuta a garin Abuja, da halsashi masu rai.
Hakan yai sanadiyyar samar wata karamar yarinya daliba.
Daga
Bin Haroun Sigau
Tags:
#FREE_ZAKZAKY