..kar ya zama kuma harwalayau, mutane sun kasa gane me ya kamata su yi, ya zama kowa na kokarin kamar ya fitar da wata da'awa ce ta daban...
...muna so mu canza mutane ne, ba mu kashe mutane ba. Muna so mu ceci rai ne ba mu kashe muta ne ba
Ba burgewa za ka yi ba; ka ce kana fito da wata Fikira...ba burgewa ne ba. Ko ka fito da wani tinani.... Ba burgewa za ka yi ba. In har burgewa za ka yi ka fito da tinaninka to dama ka daina harkan ne...* wani yanki na Jawabin Allama Sayyid Ibraheem Zakzaky....