Alqlamin Aminu Badiko
--------------------------
Tunda mukace munyi lmani da Allah da Manzo da iyalan gidansa tsarkaka to ba makawa sai abinda yasamesu yasamesu, abinda yasamu maulanmu (H) yasame sune don kawai sunce abi Allah da manzo da iyalan gidan Manzonsa tsarkaka, abi koyar war su, domin samun tsira gobe qiyama, muna mantawa da girman jarabawar jagora, shiyasa muke ganin yakamata musamu tamu jarabawar da sauqi, su azzalumai basu dauke mu da wasaba kullun insuku dora aikinmu akan su gajiyar dasu yakeyi basu iya kaishi, amma duk da haka bai hanasu dauka ba, ko mai nauyinsa sundake sai sunkai shi, to haka zamuyi ta qara musu nauyin kayan tawajen gane cewa; gwargwadon Matsayin jagora gwargwadon jarabawar mabiyansa, mu daure muyita turawa muma har sai munkai gurin yin fakin, wallahi kunji na rantse muku bazasu iya kai nasuba, amma mu daqarfin Allah da temakon sa zamu kai namu, Allah shine maji6in cin wadanda sukayi lmani amma kafirai basuda maji6inci, kuma Allah yace : hakkine akan mu temakon muminai, munada yaqeeni Allah natare damu kuma zai temakemu.
Wannan taharruk damukeyi takowane janibi itace gwagwar mayar ai, ita ake nufi da (HARKA), bamuga komai ba sai alkhairi, Allah yaqara sabati da juriya ga ''yan'uwa har mucimma muradi, (aljanna).
Allah yakare jagoran gwagwar maya (H) ya gaggauta bayyanar sa yau basai gobeba.
# Freezakzaky
# Godprotechim
-Aminu Badiko.