#Bashir_Adam
Babu irin ruwan harsashin da gwamnatin buhari batayiwa sayyed zakzaky da almajiransa ba, amma ina takasa kyau da almajiran sayyed zakzaky (H)
takashe mata da qananan yara da tsaffi kai harma da jarirai.
kai hatta jagoranmu sunyi masa ruwan harsashi da ruwan gurneti da boma bomai acikin gidansa alhalin sun san cewa sayyed zakzaky (H) yana nan acikin gidan
dayi dama shi suke hari bawai kowa ba, sai ko suka hadu da tirjiyar 'ya'yan halas wato dakarun sayyed mazan jiran akwamah
suka dunga sadaukar da rayuwansu domin kare addinin allah da kuma kare jagoran harka islamiyyah sheikh ibrahim zakzaky (H).
basu bari ankai ga sayyed ba sai dai bayan ransu.
tabbas kuncika alqawarinku shahidanmu kuma kun nunawa duniya cewa ku cikakkun 'ya'yan halas.
Bayan angama kashe kowa ne gwamnatin buhari ta samu shiga cikin gidan sayyed zakzaky (H), sun tarar da sayyed yana tagabatar da salloli da addu'oi, haka suka tunga yiwa sayyed ruwan harsashi babu qaqqautawa, amma ina sunyi tunanin rai yana hannunsu ne, Ashe rai yana hannun Allah ta'alah ne, duk da cewa su basu san Allah din ba.
TABBAS SAYYED ZAKZAKY RANKA YANA HANNUN ALLAH NE BA, A HANNUN AZZALUMIN SHUGABA BA, BUHARI.
MUNA QARA FADA DA BABBAN MURYA CEWA KUSAKAR MANA SAYYED ZAKZAKY BATARE DA WANI SHARADI BA
29/11/2017
Tags:
Daga marubata