Fahimtar kowa mukeso Akan Wannan Hoton...??


Nidai a iya sanina da kuma fahintata, wannan hoto baiyi kama da cewa Sayyid Zakzaky (H) ya kaiwa Fir'auna Buhari ziyara ba.

Kuma bana tunanin cewa Sayyid zai gayyaci wannan Fir'aunan zuwa wajen gabatar da wani programs nasa.

Na'am, nasan Annabi (S.A.W.W) ya sha tarbar/karbar dukkan wadanda suka zo gare shi daga arna ko ma'abota wani addini don wata buqata tasu.

KARANTA A WANNAN:-Ina Jagoran mu yake, kuma a wane Hali yake..!?
Idan wannan Fir'aunan yaje ne don wata buqatarsa, to, me Sayyid (H) yayi masa daga baya wanda yayi sanadin juya masa baya tare dayi masa wannan sakayya ta kashe masa almajiransa da kuma cutar dashi?

KU TAYA NI NAZARI YAA 'YAN'UWA DA ABOKAI  !

Tare da Ado Isah Guda

         08126385470

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post