Wani Abu guda da Zakayiwa Matarka Wanda Bazaya Taba Gushewa a Zuciyar taba


'Dan Uwa ko kasan da Wanna
?
Ma'asumah Nigerian news Updates

Eh, magana ce ta Manzon Allah (S.A.W.W) wacce idan kana yinta ga matarka, to za ka kyautata alaqar soyayyar da ke tsakaninku.
Manzon Allah (S.A.W.W) na cewa;
" KALMAR DA MUTUM KE FADAWA MATARSA CEWA, " INA SONKI " ( I love you ) BA ZAI TABA KAUCEWA DAGA ZUCIYARTA BA ."
(Wasa'ilul-Shi'ah, J:14, Sh:10)

Ba sai ga matarka kadai ba, a'a ko ga 'yar'uwa da kake nema a waje ne, kar ka yarda ku gama magana da ita ko ta waya (phone) ne ba tare da ka furta mata cewa, ( I LOVE YOU ) a qarshen maganarku ba.
Wannan na da matuqar tasiri, domin da shi za ta wuni, ta kwana kuma ta tashi da shi.
Wannan na daga cikin dalilan da suka sa a koda-yaushe son burazunmu ke qaruwa cikin zukatanmu.

Daga wakilanmu na Zone din Bauchi, Gombe da Adamawa.
Tare da ( Shaheedah Mujaheedat Yolawiey da Mejiddah Usman, da kuma Zakiyyah Aliyu Shaheedah)

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post