Turawa abokkanka...
•
____zaidu sulaiman Shi'a.______
•
(1)dan'uwa Kada ka auri wadda bata damu da karatu ba,
(2)kada ka auri mace wadda bata da kunya ma'ana zata iya furta komai daga bakinta batare da tanajin kunyar kowa ba, kuma alamar jin'tsoron Allah (t) shine jinkunyar mutane to idan ya zamana bata jin'tsoron furta komai acikin mutane kaga kenan akwai matsala kuma
(3).dan'uwa kada ka auri mace marar hakuri gaskiya ya kamata kayi iya iyawarka wajen gwada hakurinta tun'kuna waje basai kun' shiga cikin gida ba, domin kuwa hakuri kusan shine tushen jin'tsoron Allah Wanda zuciyar ka tana buqatar Abu amma kuma Allah baya so to sai kayi hakuri kaga kenan hakuri yayi maka jagoranci gurin tsoron Allah (t) gaskiya dan'uwa kasamu mace mai hakuri, zakasha mamakin gaske ,
(4) dan'uwa kada ka auri mace wadda bata damu da addini ba, idan sister CE shin yaya ta damu da al"amarin wannan barka kuwa saunawa take zuwa gurin grogram ???? Saika duba sosai don' gudin kada ka auro wadda bazata bawa yayanka tarbiyyar da zasu taimaki jagoraba, (h) ,
KARANTA WANNAN:- Sista ga Shawara idan kin tashi yin Aure
(5). Dan'uwa. Agaskiya kafinma ka fara soyayyah da sister ka duba, ka gani ta janibin ibadarta shin' damu yin'su kokuma yaya saboda abinda yasa nace maka kafinma ka fara sonta ka fara duba, haka shine shi so yana shigane lokaci guda kaga in'ka bari kun'fara kunyi nisa ne zaka gano haka to tabbas akwai matsalah ,, sai aduba, sosai, domin gudun kada afada tarkon Dana sani, dan'uwa.
Zan'cigaba insha Allah Allah (t). Ya azurtamu da mata na gari ma'abota addini da hankali da iya magana da iya soyayyah Allah (t). Bamu sabaty
#FREE_ZAKZAKY_DOLEE
.
_*🌍MA'ASUMIYA NIGERIA NEWS UPDATES*_