Shafin Ma'asumah Nigeria News Updates na Gayyatar dukkan Daukacin Yan UWA Ma'abota tu'ammali da social media, da masu bibiyar wannan wajen shafin musamman masu sauraron Shirye-ShiShir mu ta Radio.
Zuwa Daurin Auren Gwarzo hamshaki Kuma sadaukin Wakilin mu Kuma Shugaban Gidan Radio Na Shafin Ma'asumah Conred Naziru Sabaty da amaryar shi Malama rabi'atu.....
Muna mikawa kowa katin gayyata ga hannunshi karkace bakagani ba Kuma ba'a baka ba.
Sauran bayani Yana ciki
Dafatan zaku Taya ango da amarya addu'ar fatan Alkhairy...
Tags:
Game damu