Yan'uwan Ankamasu Ne Aranar Juma'a 18/10/2019 Lokacin Da Suke Gabatar Da Ibadar Tattakin Arba'een Na Cikar Waqi'ar Karbala Kwanaki Arba'een Bayan Kammala Tattakin Yan Sanda Suka Kamasu, Bisa Zalinci Batare Da Laifin Komai Ba,
YAN"UWAN DA AKA KAMA BAYAN ANSAKE SUNA CIKE DA FARIN CIKI ZAKU IYA GANINSU KOWANNENSU YANA FARA"A |
Abdurrashid Aminu
Saifullah usman
Auwal abubakar
Sha'aibu salisu
Muhammad isma'il
Amina Abdulqadir
Ramlatu Abdulkarim
Yusuf mai goro Haris ne ya jagoranci tattaunawar datakai Ga sakin yan uwan.
Masha Allah,
Yan'uwan Suna Cikin koshin Lafiya, an Shirya musu kwarkwaryar Wallimar Tarya a Husainaiyya dake Markazin Yan'uwa ta Kano. Kamar Yanda Kuke Gani Cikin Photuna
Tags:
Labaran Duniya