IM Production sun Shirya Tamsiliyyar Ashura a garin Daura.
Ajiya Assabar da Yamma ne IM Production na yankin Daura karkshin Jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) suka shirya Tamsiliyya na kwatanta abinda ya faru ga Iyalan gidan Manzon Allah (s.a.w.a) a Ranar Ashura, da tafiyar da akayi da Sauran iyalan gidan Annabi (S) daga Karbala zuwa Damashq na kasar Siriya Fadar Yazidu Bn Mu'awuya (l.a).
A cikin tamsiliyyar an kwatanta yadda Sahabin Manzon Allah (s.a.w.a) Jabir Bn Abdullahi Al-ansary (r.a) ya gudanar da Tattaki (Ziyarar Arba'in) a Karo na Farko.
Daga Karshe Wakilin yan uwa na garin Daura Malam Mustapha Muhammad ya yi takaitaccen Jawabi.
Alhamdulillah, Tamsiliyyar ta isar da sako sosai ga Mutanen da suka halarci taron.
Ga wasu daga cikin hotunan yadda taron ya gudana,
Sai ka shiga wannan link din👇🏻
https://www.facebook.com/160808741319020/posts/520032268729997/