Mutun Na biyu mafi Hatsari ga Azzalumai Shi ne Sherk Yakubu Yahayya katsina_Inji Sidi Mustapha Potiskum...
Suna Bibiyan Dukkan Abinda Muke Yi, Ba Kawai Suna Bibiya Bane Da Zuci Harda Jiki, Gomnatin Nigeria Ta Gagara Kashe Malam (H),
Yanzu Kai Tsaye Mossad Ne Ke Kokarin Kashe Malam Amma Zasuyi Amfani Da Mutanen Gida Ne. ( Mutanen Nigeria Da Wasu 'Yan Harka)
Sai Suka Ce Mutum Na Biyu Mafi Hatsari Bayan Malam Zakzaky Shine Malam Yaqoub Yahaya Katsina,
Gomnatin Isra'el Ta Kira Gomnan Katsina Yaje Isra'el Suka Bashi Kwangijar Ya Dawo Sai Sukace Wai Gomna Yaje Umara Ne, Shirinsu Shine Harbe Malam Yaqoub Bindigau Sun Kashesh Shike Nan....
Muji Tsoron Allah Mu Zam Masu Kiyaye Haqqokin Allah Akan Mu
A Wani Jawabin Da Sidi Mustapha Ya Kawo Kalaman Sayyid Ga Malam Yaqoub Da Hujumin Da Zai Fuskanta,

Mallam yaqub yahaya katsina. |

Tags:
Muhimman zantuka