JUYIN JUYA HALI NE MAFITA, BA CANJIN GWAMNATI BA!

"Canja Gwamnati ta hanyar katin zabe ba shi ne mafita na halin quncin rayuwa da ake ciki ba, kullum aka samu sabon shugaba sai an ce gara na baya da shi, kuma hakan zai ci gaba muddin ba mun canza tsarin bane.

"Kamar mota ce ta rigaya ta lalace, injinta ya buga, sai ka ce ai direban ne bai iya tuqi ba, ka cire wannan ka sanya wancan, to, in ba ka gyara motar ba ne, babu yadda za a yi ta koma daidai, saboda ainihin lamarin ba direban ba ne, motar ce!

"Dan haka, qasar nan tana buqatar ‘Juyin Juya Hali ne’ ba ‘Canjin Gwamnati ba!"

— Inji Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a wani jawabin sa a Masallacin Juma'a na ABU, Zariya a 1992.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post