Gwaggon biri ya addabi mutanen wani kauye a kasar Afrika ta Kudu yayin da yake bin 'yan luwadi yana yi musu fyade
Written by sharhabil usman pandoss
- Wani fitanannen gwaggon biri ya addabi mutanen wani kauye a kasar Afrika ta Kudu
- Birin ya kware wajen tare maza yayi musu
fyade a kauyen, kuma abin mamaki shine iya maza kawai yake bi
- An bayyana cewa birin yana yawo shi daya ne kawai, ya bar cikin ayarin 'yan uwansa ya dawo yiwa mutane fyade
Maza a yankin arewa maso yammacin kasar Afrika ta Kudu suna zaune cikin fargaba bayan wani katon gwaggon biri da yake son saduwa da maza a yankin ya addabe su.
An bayyana cewa birin ya kai wa kimanin mutane shida hari, inda duk kuma ya sadu da su, kuma abin mamakin shine birin iya 'yan luwadi kawai yake bi, ba ruwan shi da kowa, kuma suma 'yan luwadin baya cutar da su, sai dai kawai yayi lalata da su ya wuce abin sa.
Wani wanda abin ya rutsa da shi mai suna George Chiune ya ce yana tsakar tafiyar sa kawai sai ji yayi birin ya danne shi. "Na yi tunanin kashe ni zai yi, amma daga baya na gane cewa ga abinda ya kawo shi," in ji George.
Yanzu haka dai an kwantar da mutane biyar a asibiti inda suke fama da ciwo a duburar su.
Likitocin sun bayyana cewa mutanen sun kamu da ciwon daji na dubura.
Birin wanda aka sanyawa sunan banza da Somizi yana tafiya shi daya ne ba tare da 'yan uwansa ba, kuma a cewar wani masani a bangaren dabbobi wannan wani sabon al'amari ne da ba su saba gani ba, inda ya ce su irin wannan biran an san su da tafiya a cikin tawaga tare da 'yan uwansa.
Wata masaniya a bangaren mai suna Lizzie McKenzie ta bayyana cewa: "Akwai yiwuwar birin ya addabi 'yan uwansa ne shine suka kore shi daga cikin su, shine dalilin da ya sanya yake yawo shi daya, amma kuma dalilin da ya sanya yake bin maza abin yana bani mamaki. Ban taba ganin irin wannan lamarin a wajen biri, kuma na karance su na tsawon shekara 20," in ji ta.

Tags:
Labaran Duniya