SHAHARARRUN KUNGIYOYIN BIYU JUNIOR DANBURAM DAURA TARE DA FC KANO PILLARS
ZASU FAFATANE A WASAN SADA ZUMUNTA.
✍️Ishaq sagir magaji
08181670509
kungiyar kwallon kafa ta Jinior Danburam sananniyar kungiya ce Wanda take a garin Daura tayi fice a cikin gida nageria dama Makwaftanmu, kamar nijar, camaro, chadi DA sauransu
Wannan kungiya tana karkashin kulawar Mai girma
DANBURAM DIN DAURA ALHAJI MUHAMMAD DAHA,UMAR FARUQ UMAR
MUHAMMAD DAHA KENAN JAGORAN KUNGIYAR JUNIOR DANBURAM DAURA |
Haka itama kungiyar kwallon kafa ta kano pillars masu taken masu gida kungiya ce da tazaga duniyar kwallon kafa.
Was an zai kasance kamar haka.
23-10-2019
A babban filin wasa dake garin Daura.
Da misalin karfe hudu na yammaci.
Tags:
Labarin wasanni