✍️
RAHAMA ABDULMAJID
Tsakani da Allah nake wannan tambayoyin
1 Me Mamman Daura da iyalinsa suke a Villa?
2 A mulkin Baba an ce mana ba za a yi ko da 1st lady wadda al'adar Najeriya ta san da zamanta ba. To me yasa aka kirkiro mana bidi'ar 1st cousin a fadar shugaban kasa Inda wani mutum da ba mu zaba ba zai tare a fada yana juya mu yana juya iyalin shugabanmu?
3 A Tsarin tsaron Najeriya ya dace wata yarinya da tsarin mulki bai san da zamanta ba ta yi vidoen matar shugaban kasa ta yada kuma tana ikirarin tayi din, ba ta kuma nuna ta yi laifi ba sannan a kyale ta babu wata kwaba? Gobe idan irina yayi wannan laifin za a kama ni ?
4 A al'adar Hausa Fulani da Shugaban kasa ya fito ciki da ake da tambarin karin maganar bin na gaba bin Allah ya dace wata yarinya ta fito don tana yar exco mara gafaka a fadar shugaban kasa ta na mayar da martani ga matar da ta haife ta, sannan tana auren kawunta, kuma tana matar Shugaban kasarta?
Mu ajiye tsoron kamu da bi ta da kulli mu fito mu roki iyalan Mamman Daura don Allah ko don tarbiyar yaransu kada ta tabarbare su fito daga Villa su koma Daura. Baba ya rika zuwa masu weekend, tsakani da Allah ba su muka zaba ba.
In kun ji shiru ku fara cigiyata

Tags:
Daga marubata