ZAMAN YUYAYIN ASHURA A GARIN DAURA

CIGABA DA ZAMAN MAKOKIN ASHURA RANA TA BIYU(2) A GARIN DAURA


Yau TALATA 4 ga watan Muhrram shekarar ta 1441AH yan musulmi almajiran Sheikh Zakzaky (H) na garin Daura suka cigaba Da zaman tunawa da musibar da ta sami Imam Hussain (A.S) da sauran zuriyyar Manzon Allah (S) shekara ta 62 bayan Hijira.



#LabbaikaYaHussain
#FreeZakzaky.
Ishaq sagir magaji
2/10/2019.

Wasu Hotunan Zaman Ashura na Da'irar Daura, yau Talata 4 ga watan Al-muharram 1441BH
Mallam Mustapha Muhammad Wakilin yan'uwa na Garin Daura. 





#LabbaikaYaHussain

#FreeZakzaky.

Ishaq sagir magaji

3/10/2019.


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post