JAWABI MAI MUHIMMANCI :
Ma'asumah Nigeria News Update
Hasashen Shaikh Ibraheem Zakzaky Dangane da yiwuwar Amurka ta fara Ta'addanci a Arewacin Nijeriya don ta shigo ta mamaye Kasar da sunan fada da Ta'addanci.
Shaikh Zakzaky ya yi bayanin ne tun a shekarar 2004, kimanin shekaru 15 da suka gabata, a yayin da yake Ta'aliki ga Malamin Izala, Marigayi Shaikh Usman Abubakar Baban Tine, a yayin taron makon Hadin Kan Musulmi a Zariya.
Ishaq Muh'd Suleiman
08132933333
Tags:
Vedio Muhimmai