Daga Sharhabilu Usman Pandoss
.
BABU SARKI SAI ALLAH, Inji shehu usman bin fodiyo.
.
BABU GWABNATI, KUMA BABU HUKUMA SAI TA ALLAH, Inji sayyid ibrahim yaqub elzakzaky (H)
.
SUNNACE TAKE MAIMAITA KANTA.
.
Alokacin da Manxon Allah (s) ya taradda mushurikai suna bautar gumaka, sai manxon Allah s) yace" Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, sai mushurikai suka yowa annabi s) ca .
.
Shikuma shehu usman,ya taradda ana butar Allah,amma sarakuna suke azabtarda al'umma, sai shehu yace"Babu sarki sai Allah, sai sarakuna sukayowa shehu ca.
.
Shikuma sayyid ibrahim yaqub elzakzy h) ya taradda ana bautar Allah, kuma sarakuna basuda wani karfi,amma gwabnati ke azabtarda al'umma,sai malam yace"Babu gwabnati sai ta Allah, to azzaluman wannan lokacin sun bar malam?
.
Insha Allah da sannu addinin Allah zai tabbata koda kafurai da munafukai, da azzalumai sunki.
Tags:
Tunatarwa