AMIRUL WA'IZINA YA BAWA SARKIN KANO SUNUSI GORAN GAYYATAR MUKABALA

AMIRUL WA'IZINA YA BAWA SARKIN KANO SUNUSI GORAN GAYYATAR MUKABALA!!!!

Daga As'habul Kahfi Social Media Team.

Da yammacin jiya lahadi Sheikh Abduljabbar Kabara ya bayar da goron gayyatar zaman tattaunawa ga sarkin Kano Mal muhammadu sunusi na II akan abubuwan da sarkin yake ganin shehin malamin ba akan daidai yake ba.
Sheikh Abduljabar Nasir kabara
                   
Yayin da shehin malamin yake mayar da martani ga wasu gungun malamai daga dukkan bangarorin Addini da sarkin ya Tara da sunan yiwa malamin raddin yace ni Annabi S.A.Wne agabana kowa yanajin irin hadisan da muke fitowa dasu muke yaqi dasu wadanda sukaci mutumcin Annabi S.A.W mu da wannan muke yaqi ba sahabbaiba.

Malamin yayi tsokaci kan furcin sarki Sunusi dayayi na gari kamar Kano adinga Zagin sahabbai malamin yace Yana nufin jita jitar banza da ake yadawa na irance take biyansa ko zata bashi mukami za'aiwa Masarauta kishiya to ba'a bani mukamiba yanzu sarki Biyar ne akano inji shehin malamin.

Malamin ya bada misali daga irin wadannan hadisan inda ya bada website address na turawa da yadda suke zagin Annabi S.A.W dasu inda yaja hankalin sarki Sunusi daya bibiyi Wannan website din me suna Www.muslimstud....

Inda malamin ya kawo hadisin daya ciro daga Wannan shafi inda turawa suka Ciro hadisi daga cikin Sunani Abi dawood...,.

Inda Wannan hadisin yake suffanta Ma'aikin Allah da Dan luwadi. waiyazubillahi

Malamin yace idan sarki Yana ganin dashi zamu tattauna yasa Mana Rana mu zauna ai maganace ta ilimi ba lefi bane.

Yace shi sarki bansan sanda ya canja hakidaba domin lokacin dana Rubuta mukaddima yana daga cikin wanda suka San An rubuta littafin tun kan kowa yasan an Rubuta har muka zauna dashi agidan gwamnan banki a Abuja yayi min eetirabin wasu abubuwan da suke baqi agunsa har Kai wasu maganganu akan mu'awiyya Ina son ka tunasu.

Idan baku mantaba malam ya jima yana bada goron gayya ga dukkan malaman jahar kano masu Jin kaikayi game da karatuttukan da yake gabatarwa yakai sunansa fadar Kano tasa Rana su hadu su tattauna.

Yayin gabatar da Wannan jawabi malam yayi Adduar Allah yajikan Sarkin kano Ado bayero Yace Kano tayi rashin uba Kuma jagora masoyin Annabi S.A.W da Azamanin Sarkin kano Ado ne yake fito da wannan hadisan Yana raddinsu kiransa zaiyi su hada karfi da karfe dan ganin an kare musulunci da me makon asai gidajen redio a yakeni da siya zaiyi asani domin cetor musulunci.

Malam ya Kara da cewa Kun yarda Annabin KU S.A.W me fyadene Yana kashe miji Dan ya kwanta da matarsa Kamar yacce Ana's ya rawaito.

Yace idan Kun isah Ku malamai ne ku kawo abunda na fada kuyi raddin sa ba ku je ku dinga karairayi Kuna Kuma raddantar karairayin ku ba.


As'habul Kahfi Social Media Team.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post