--Idishia Jos.
Anfara zaman kotu a yau litinin 5/8/2019
Kotu ta tabbatar da cewa Malam na iya rasa ransa saboda halin da yake ciki
Kotu ta ce lauyoyin gwamnati sun kasa kawo ko hujja daya da zai tabbatar da cewa akwai asbitin da zai iya kula da Malam a Nijeriya
Kotu ta karyata lauyoyin gwamnati da suka ce likitocin kasar waje ba su yi aiki tare da su ba
Kotu tave dole a baiwa wadanda ake kara damat samun kulawar likitoci don su sami lafiya
Kotu tace isan ba su sami lafiya ba to ba za su iya tsayawa su kare kansu ba
Kotu ta amince su malam su fita zuwa India asibiti, amma akarkashin kulawar jami'an DSS, ma'ana akarkashin kulawar Gomnatin Najeriya kenan.
Muna kira ga hukumomi da su gaggauta bin umurnin kotu wajen fitar da Shaikh Zakzaky da matarsa da gaggawa
Tags:
#FREE_ZAKZAKY