ZUCIYAR_MAI_HAQURI_TAFI_TA_FUSATACCE_FUSATA_IDAN_AKA_QURETA
✍️Ishaq sagir magaji
Idan gyara akazo da kuma kokarin kauda duk wata tarzoma a fadin qasar nan to kamar yadda kotu tayi bayani da kuma #NATIONAL_ASSEMBLY sakin malam zakzaky shine masalaha da samun nutsuwa musamman a arewacin qasar nan,yanzu idan mutanan nan suka qure wajen yin haquri da riqe jagoran su,mi kake tunanin zai faru,sai dai fa akashe su,idan an kashe su miye ribar ka,ka sani akwai matsaloli da dama wanda zasu qara tunkarar yankin mu na arewa..
(1)""""wallahi wallahi wallahi duk qasar da zubar da jinin bawan Allah ba tare da haqqin shari'a ya hau kan wanda aka zubar da jinin nashi to akwai fishin Allah da zai tunakari wannan al'ummar dan an kashe mai bawa ba tare da bin wata shari'a ba,to ina ga wanda yake tsaye kan dokar da ba Allah yace ayi ba a duniya #constution......
(2)""""idan ana kashe mana musilmai kana jin dadi ya kake tunani idan abinda ake musu ya zagawo kanka tunda maqiyan ka maqiyana maqiyar shari'ar ka**maqiyan mazon ka s.a.w***suna gefe suna ta jin dadi muna rage junan mu da kanmu,ta hakan zasu samu yan uwan su bakar fata suyi shiga ta irin wanda ake kashewa kana jin dadi suyi ta cin karen su babu babbaka,kaga kenan an koma gidan jiya,anje neman gira an rasa ido.....
(3)""""sannan wallahi kai baka isa ka kafirta wanda ya riqa yayi kalmar shahada,ya kadaita Allah yayi imani da manzon sa,kaga kai baka da hurumin da zaka kafirta shi,to kai wa ya dauki mataki akan ka da kake jefa #IYAYEN_ANNABI_SAW wuta fa,ba kyake ka akayi da mahaliccin ka ba,idan zakayiwa kanka adalci kuma kawa dan uwanka adalci ba dariya zakayi idan ana kashe mana yan uwanmu #MUSILMAI,zakaji tamkar ana zabga dorina a sa'alin da kake tube,saboda tsabar jin haushin abinda akewa yan uwanka musilmai....
Gaskiya ya kamata mu da kanmu mu gyara dabi'ar mu sai Allah yaji tausayin mu ya gyara mana qasar mu ta gado......gaskiya mu canxa idan muna so muga canji....

Tags:
#FREE_ZAKZAKY