Wankan Jego (Kiwon Lafiya Chuta da magani)

WANKAN JEGO

 (Kiwon Lafiya Chuta da magani)
Wankan jego ya samo asali tun kakanni da iyaye wanda a kasar mu ta hausa mu ke yinsa in aka haihu.



Anaso in za ayi wankan nan a dena tafasa ruwa yai zafi sosai sbd in yayi zafi yana iya kawo illoli kmr. Bugawar zuciya,hawan jini,konewar jini,jiri dss.
.



Ya ya kamata ruwan da za ayi wankan jegon dashi ya kasance??




To anaso shi ruwan da mejogo zatayi wanka ya kasance be da zafi se dai dan d'umi kawai wnda in ka saka yatsa ba zai iya konaka ba. Se taje tai wankanta.muna sa ran insha Allahu ba matsala.





Shin me yasa ake samun matsala in akai wankan jego a wannan lokacin?




Gskyr lamari shine jikin mutanen da yasha ban ban dana yanxu sannan a baya cutuka basu yawaita va.amman yanzu misali in mace ta haihu wata zaka ga ta canza kala tayi fari fat. A wannan yanayi jikinta na nuni da cewa ta xuvar da jini sosai wajen haihuwa da zarar tayi wanka da ruwa me zafi to bugun zuciyarta zai karu.




In xuciyarta na raba ledar jini hudu a cikin awa daya. To zata iya raba leda bakwai a awa daya. Wanda hakan zai iya kawo hawan jini ko konewar jinin.shiyasa muka ce to kada a bari ruwan ya rinka tafasa da yayi dan d'umi a sauke akai mata tai wankan muna sa ran insh Allahu ba zaa samu wata mtsl va.



Tareda: Jibril Usman Sarki (08149953832)
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Assalamu alaykum warahmatullah wabarakaatuh.
    Naga rubutun ka kuma lallai akwai abin yabawa a ciki, saidai abin da na keso in fahimta shine; shin wannan ra'ayinka me ka rubuta ko kuwa bincike kayi na ilimi kafin wannan rubutun?
    Idan bincike kayi akwai madogara (reference)?
    Kuma lallai ya kamata ace rubutun ka kan wannan matsala yafi haka faɗai a shawara ta, domin baka tattauna ta yadda ya kamata ba.
    By Abubakar Mahammad Mande
    07032439784
    abubakarmuhammadmande20@gmail.com

    ReplyDelete
Previous Post Next Post