VEDION GANGAMIN KIRAN ASAKI SHEIKH ZAKZAKY (H) DOMIN YAJE GANIN LIKITA DA GAGGAWA DAGA QASAR PAKISTAN YAU JUMA'A 12/7/2019

SHEIKH ZAKZAKY (H) ANA TSARE DASHI TSAWON SHEKARU HUDU4 BA BISA QA'IDA BA, ANATA SAMUN KIRAYE KIRAYE DAGA CIKI DA WAJEN QASAR NIGERIA NA GWAMNATI TAYI GAGGAWAR MUTUNTA UMARNIN KOTU:
NA TA SAKI SHEHIN MALAMIN DA MAI DAKINSA MALAMA ZEENAT IBRAHEEM WANDA RAYUWARSU" TANA CIKIN HADARI MATUQAR BASUGA LIKITOCI KWARRARU BA,!
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post