*TUSHEN NASARAR SAMUN 'YANCIN SAYYID ZAKZAKY, LAFIYARSA DA KUMA SAMUN NASARAR HARKAR GABAKI DAYA*

*TUSHEN NASARAR SAMUN 'YANCIN SAYYID ZAKZAKY, LAFIYARSA DA KUMA                                             SAMUN NASARAR HARKAR GABAKI DAYA*👇
*Ma'asumah Hausa Nigerian News Updates*

 *Tare da Wakilinmu
Muhammad Aliyu Daud (Dansudan) Azare, 070-32803940*


 Kamar yadda yake tunanin kowane dan'uwa a yanzu shine miye mafita a wannan halin da muke ciki na wannan waqi'a mai tsawo.A gaskiya tushen nasarar wannan waqi'a da muke ciki, samun 'yancin Sayyid Zakzaky, lafiyarsa da kuma nasarar qiran da yake yi gaba daya, Sune kamar haka:-



1) Mu canza dabi'unmu:- Halayyarmu tana da matuqar muhimmanci wajen samun 'yancin Jagora da samun lafiyarshi da nasarar ita harqa gaba daya. Ta inda in muka kasance masu kyawawan halaye toh tabbas tushen nasara ta kafu, Maluma Zeenatuddeen Ummul Shuhadah ta ce a cikin wani jawabinta ".....In 'yan'uwa baza su canza halayensu ba, sai Allah ya dauke bawansa( tana nufin Sayyid Zakzaky) daga cikinmu ya barmu da kawukanmu".

Sayyid kuma a wani jawabinsa yace ".....Inajin Haushi ace dan'uwa iyayin hali irin na 'yan Nijeriya" A wani wajen kuma yace "Gudumawar da dan'uwa zai bayar a wannan Harqar shine ya gyara kansa"

 Manzon Allah ya ce a Hadisi "Bu'istu li utammima makarimul aklaq" fassara "An aiko ni ne don in cika kyawawan dabi'u (Halaye).
 Haka a wani wajen Sayyid ya ce "....Wannan Gwamnatin kamar ginin toka ce 'yan'uwa ne ba su shirya ba"

  Kunga kenan riqo da kyawawan halaye shine nasarar mu, shine tushen nasarar mu kabaki daya.

 Kada mu manta cewa Imam Mahdi ya shiga "gaibatul Khubra" ne sabida rashin masu halin kirki na kwarai da za su temaka masa, bazai kuma baiyana ba har sai ya samu wa 'yannan matemakan masu halin kirki. Da halin kirki ake aiki ai nasara ake shirya "plan" na kowane abu ai nasara da shi ake addini da shi ake temakon addini.

 Dan'uwa in kana yin munana halaye kuma kana cewa za ka temakawa Sayyid Zakzaky toh Qarya kake, kana yaudarar kanka ne, tun wuri ka tuba ka kama hanyar kwarai inda gaske kake lokaci bai qure maka ba. Addini yana kafuwa ne da masu
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post