Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates. Tare da -Idishia Jos
SHAIKH ZAKZAKY NE RAHAMAR KOWA A KASARNAN CIKI HAR DA 'YAN IZALA, DA SALAFIYYA DA DARIQA DA KIRISTOCI KAI HAR DA MARAR ADDINI MA.
Shaikh Muhammad Sani Zuru ne ya fadi haka a yayin Rufe Gagarumar Muzaharar FreeZakzaky Wanda akayi yau a babban birnin tarayyar Nigeria wato Abuja, yace ai gwamnatin kasarnan ta maguzanci ce, ba ruwanta da addini, Don haka take yaki da addinin Musulunci Kuma Shaikh Zakzaky shine yake taka masu burki shiyasa sukeson kashashe, in suka samu nasarar kasheshi to ba izala ko darika ba, ko waye kai sai sun hanaka addini kuma ka hanu.
"Zazzafar muzaharar kinyarda da gubar da Tyrant Criminal Buhari ya baiwa Zakzaky (H)da mai dakinshi malama zeenatuddeen, ta daga daga, UTC, Area 10,Abuja,
"Duk da barazanar Jami'an tsaron Tyrant Criminal Buhari amman zaratan 'yan uwa Al-majiran Sayyid Zakzaky(H), 'yan Abuja Struggle sun dake kem suna shelantama duniya Tyrant Criminal Buhari ya bawa ZakzakyH)guba,muna kira daya gaggauta sakinshi, afita dashi waje dan neman lafi tun kafin Nigeria ta yamutse."
#Tyrant_Criminal_Buhari_Free_Zakzaky_dole
01/07/2019

Tags:
#FREE_ZAKZAKY
AIKI YAYI KYAU SOSAI
ReplyDelete