Dama ba Sheik Yaqub Yahaya yayy magana ya ce " Ma'anar Next Level, shi ne : cigaba da kisan 'yan shi'a daga inda buhari ya tsaya a 2015". Yanzu gashi kotu tasa hannu akan wanna kwangida dama a Najeriya munada kotu...?.
Babbar kotun Najeriya ta sa hannu akan Buhari yaci gaba da kisan 'yan Shi'a a Najeriya daga inda ya tsaya a 2015, amma yaki bin umurninta na sakin Malam Ibrahim Zakzay.
Gwamnatin Najeriya bata bukatar addinin Muslunci a Najeriya domin Isra'il da Saudiyya ta baiwa buhari (L.a) kwangila ta karar da Addinin muslunci a Najeriya.
Buhari kasani Najeriya Kasar Musulinci ce.