MUZAHARAR KIN AMINCEWA DA SHAYAR DA SHEIKH ZAKZAKY GUBA A GARIN ZARIA YAU 8/7/2019

MUZAHARAR KIN AMINCEWA DA SHAYAR DA SHEIKH ZAKZAKY GUBA A GARIN ZARIA YAU 8/7/2019


DAGA WAKILINMU
AUWAL ADAM SIDI
Da Yammacin yau litinin angudanar da muzahara me taken bamu yarda da shayar da Sheikh Ibraheem Zakzaky (h.) guba ba ta hanyan samai a cikin abinci a inda gwamnatin Nigeria Nigeria take tsare dashi tare da mai dakinsa malama Zeenat Ibrahim Zakzaky h.

Muzaharan ya gudana ne a cikin garin Zaria inda masu muzaharar suke tafiya cikin tsari suna fadin irin zaluncin da akayi ma jagoranmu Sheikh Zakzaky h.
Kuma sun kara kira da babbar murya ga Buhari ya gaggauta sakin jagoran harka ISLAMIYYA Sheikh Ibrahim Zakzaky   damai dakinsa Malama Zeenah:"
Andauko wannan Muzaharar ne daga Layin lemu dake Zaria sannan aka rufe muzahanran a kofan Doka Zaria sannan akayi addu'a aka sallami kowa da kowa anyi lafiya ankuma tashi lafiya


Free Zakzaky
Criminal Buhari Free Zakzaky
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post