MUZAHARAR FREE ZAKZAKY DATA GUDANA YAU AGARIN ABUJA YAN'UWA SUN SAMU SABATY DUKDA BARAZANAR JAMI'AN SOJOJI HAKAN BAI NANA YAN'UWA RUBUTA CRIMINAL BUHARI FREE ZAKZAKY BA, AKOFAR SHIGA VILLA BA,
Daga Wakilinmu Na Abuja
Mdn Bara'a Malumfashi
An dakko muzaharan ne daga federal sectaria aka ci gaba da gudanar da muzaharan cikin tsari da lumana dukda irin yanayi da ake ciki na bara zanar jami'an sojoji da yan sanda mopol police amma haqar su bata cimma ruwa ba,"
muzaharar adauki tsawon lokaci ana zagayawa ana kiran criminal buhari free sheikh zakzaky Adede lokacin da yan uwa suka iso wajen kofar Vila sai ga jami'an tsaron sojojin nageria dauke da muggan maka mai da shirin yaqi,:
Bisa Umarnin da aka basu na su harbe duk wani matashi days rubuta (CRIMINAL BUHARI FREE ZAKZAKY ):
Wanda haka akaita fafatawa amma cikin ikon Allah Allah ya rike hannayen wayan nan azzaluman basu iyayin komi ba cikin ikon Allah
Daga karshe aka rufe muzaharar agaban ofishin ma aikatan harkokin kasa shan waje dake A Nigeria Abuja
Tyrant buhari freedom for zakzaky
Criminal buhari Free zakzaky
ALLAH PROTECT SAYYID ZAKZAKY
Daga Wakilinmu Na Abuja
Mdn Bara'a Malumfashi
Ayau ne da misalin karfe 12:30pm yan uwa musulmi almajiran sayyid zakzaky (h)suka fito wajen gudanar da muzaharar free zakzaky kamar yanda suka saba aduk kowace rana,:
An dakko muzaharan ne daga federal sectaria aka ci gaba da gudanar da muzaharan cikin tsari da lumana dukda irin yanayi da ake ciki na bara zanar jami'an sojoji da yan sanda mopol police amma haqar su bata cimma ruwa ba,"
muzaharar adauki tsawon lokaci ana zagayawa ana kiran criminal buhari free sheikh zakzaky Adede lokacin da yan uwa suka iso wajen kofar Vila sai ga jami'an tsaron sojojin nageria dauke da muggan maka mai da shirin yaqi,:
Bisa Umarnin da aka basu na su harbe duk wani matashi days rubuta (CRIMINAL BUHARI FREE ZAKZAKY ):
Wanda haka akaita fafatawa amma cikin ikon Allah Allah ya rike hannayen wayan nan azzaluman basu iyayin komi ba cikin ikon Allah
Daga karshe aka rufe muzaharar agaban ofishin ma aikatan harkokin kasa shan waje dake A Nigeria Abuja
Tyrant buhari freedom for zakzaky
Criminal buhari Free zakzaky
ALLAH PROTECT SAYYID ZAKZAKY
Tags:
#FREE_ZAKZAKY