Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates, tare da --Idishia Jos.
Dan Allah ku buda yadda Jaridun Nigeriya suka bugo labarin abinda ya faru jiya a garin Abuja, abin ban mamaki kamar ma'aika wannan Jaridun basa Abuja a yayin da muke gabatar da Muzahararorin mu na yau da kullum. Da yake yada sharri ne sune kan gaba, da neman gindin zama a karkashin Gwamnati kowacce ta buga a shafinta na farko. Tun ba yau ba ake wannan zanga-zanga na lumana a garin Abuja to amma me yasa basa mana adalci suna zuwa daukan labarin tauye mana hakki da aka yi duniya tana sanin abinda muke na muzaharar FreeZakzaky, sai da suka shirya makircin su shine za'a fada cewa mun afkawa masu gadin Majalisan Kasa.
Ita kuwa Majalisan Kasa tun ba yau ba muke kai koke akan cigaba da rike Sheikh Zakzaky (H) da matarsa cikin jinya, da raunuka wanda ta kai ga yanzu kuma ana shayar dasu da Guba (Poison) har ta kai fa Guban yayi karfi a jikinsu, amma ba wani mataki ko kan kunne ga Buhari da makarrabansa akan wannan lamari. A satin da ya gabata munje kofar majalisan muka bada takardan koke kuma daya daga cikin 'Yan Majalisun yazo ya karbi takardan koken, har da cewa kafin 'yan uwa su koma gida za'a ji sakamako "Feedback" ya karbi number waya amma kaji shiru.
Duk zuwan da muke yi ba sau daya ba, ba sau biyu ba, shiru ba'a taba samun wani gamsashen amsa ba daga garesu, sannan bata daukan wani mataki na magana ko a aikace ba akan al'amarin malam da iyalinsa. Su ma 'yan Jaridu babu wani wanda ya taba zuwa don daukan labari da jin abinda muke yi kuma da wanda muke fada sai dai in wanda aka kira su kadai zaka gani a wajen. Amma da zarar wani Abu ya faru wanda su kansu bassuda hujja cewa sun tabbatar gashi 'yan Shi'a sun aikata wannan abin sai su yada shi daman jira kawai ake.
Ba zamuyi mamaki ba idan gidajen Jaridu sun yada sharri akan mu saboda aiki sukewa Gwamnati, kuma Gwamnatin ne ta sasu don haka ba abin mamaki bane ace sun fadi manufa ko wani biyan bukata na Gwamnati a lokacin da suke son hakan. Akwai wasu lalatattun mutane ma da ake biyan su Albashi "salary" wanda suke yada sharruka miyagun magnganu a kafafen sada Zumunta (Internet) don cimma muradin Gwamnati suma mun sani, kuma akwai ranar da dubunsu zata cika.
Dan haka muna kara jaddadawa mu ba 'yan ta'adda bane mu 'yan Nigeriya ne masu son Zaman lafiya, bukatan mu a garin Abuja kawai shine yau a sake mana Jagoranmu Sayyid Zakzaky (H).
--Idishia Jos
#FreeZakzaky

wannan hoton jana'izar shahidan mu guda biyu da JIYA Folisawa suke shahadantar dasu a lokacin Muzaharar #FreeZakzaky a grin Abuja |
Duk zuwan da muke yi ba sau daya ba, ba sau biyu ba, shiru ba'a taba samun wani gamsashen amsa ba daga garesu, sannan bata daukan wani mataki na magana ko a aikace ba akan al'amarin malam da iyalinsa. Su ma 'yan Jaridu babu wani wanda ya taba zuwa don daukan labari da jin abinda muke yi kuma da wanda muke fada sai dai in wanda aka kira su kadai zaka gani a wajen. Amma da zarar wani Abu ya faru wanda su kansu bassuda hujja cewa sun tabbatar gashi 'yan Shi'a sun aikata wannan abin sai su yada shi daman jira kawai ake.
Ba zamuyi mamaki ba idan gidajen Jaridu sun yada sharri akan mu saboda aiki sukewa Gwamnati, kuma Gwamnatin ne ta sasu don haka ba abin mamaki bane ace sun fadi manufa ko wani biyan bukata na Gwamnati a lokacin da suke son hakan. Akwai wasu lalatattun mutane ma da ake biyan su Albashi "salary" wanda suke yada sharruka miyagun magnganu a kafafen sada Zumunta (Internet) don cimma muradin Gwamnati suma mun sani, kuma akwai ranar da dubunsu zata cika.
wani shashi na Yara dauke da Fulawa da hotunan shahidan mu da aka shahadantar dasu a kofar Majalisan Kasa Na Abuja. |
Dan haka muna kara jaddadawa mu ba 'yan ta'adda bane mu 'yan Nigeriya ne masu son Zaman lafiya, bukatan mu a garin Abuja kawai shine yau a sake mana Jagoranmu Sayyid Zakzaky (H).
--Idishia Jos
#FreeZakzaky
Tags:
#FREE_ZAKZAKY