Jawabin SheiknYaqub Yahaya na Rufe Muzaharar Free Zakzaky a yau Garin Katsina 24/07/2019, a Filin A.t.c da misalin karfe 05:10pm.
Tabbas masu kisa 'yan shi'a daga America akabasu tirenin akan kisan 'yan shi'a. Domin Sojan Najeriya ansanshi ya yaki da Sojojin wasu kasashe sukwaci kasa ko'a kwaci kasa hannunsu amma sunfake da kisan wadanda baauda makai ko allura.
Zamu cigaba da muzaharori birni da kauye, duk inda gwamnati ta tsayanan zamu tsaya. Ba roko muke asaki Malam ba!, muna fadi ne akan cewa asaki Malam Zakzaky dan dole.
Matsalar da ke tsakanin Malam Zakzaky da gwamnati itace " Malam Zakzaky ya shaidawa Duniya cewa mu musulmai ne, musulunci zamuyi. Gwamnati ba musulma bace bata son Musulunci kafirci zatayi.
Matsala bazata warware a kasarnan har sai antsaya an raba gardama tsakanin dokarAllah da dokar gwamnati wace yakamata abi....? Ba hankoronmu bane mu maida kowa yazama musulmi ba!, hankoronmu mu musulmai ne munada damar yin musulunci a dum inda muke, a Najeriya ko a Ghana ko a Nijar koda America muke.
Tags:
Jawaban Sheikh Zakzaky