KOKUNSAN WANENE SHAHIDIN YAU A KADUNA??? SHAHEED SIDI AHMAD MARABA KADUNA!!!

SHAHEED SIDI AHMAD MARABA KADUNA!!!
@Ma'asumah Nigeria News Update @

Ya Dade yana burin ya samu shahada, tun a Muzaharar #@Qudus ta bana 2019, a Abuja. Yayi wasiyya mai tsawo a lokacin a tare da Abokansa, MUSA SS, da ALI HAIDAR JOS, gashi MUSA SS an harbeshi a Waki'ar MAJALISA ta ranar TALATA 9/07/2019, Wanda yana halin jinya.



Shi kuma SIDI AHMAD gashi ya cika Alkawarinsa Yau Alhamis 11 July, 2019 a wajen Muzaharar FreeZakzaky a garin Kaduna.

Allah ya karbi Shahadarka Shaheed Ahmad Abdullahi Maraba Kaduna.
_______________________________________
Wakilan mu na Kaduna
Tare da; Ammar Ummar Udawa
—11/08/2019
_____________________________________
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post