KIRAN A SAKE SHEIKH ZAKZAKY A MAHAIFAR SHUGABAN KASA BUHARI

Hotunan Muzaharar Free Zakzaky (h) daga Daura

Daga: Ishaq sagir magaji

Da yammacin yau litinin yan' uwa suka gabatar Muzaharar wadda ta zaga manyan titunan cikin garin Daura tare da kiran Azzalumar gwammantin ta sake jagoran harkar musulunci cikin sologan din

"Tinda bindiga ta kasa guba bazata iya ba"

Gwamnatin kasar nan na ciyar da Malam Zakzaky (h) guba cikin abinci. Yanzu haka gubar tana matsama Malaminmu akan wannan ne yasa muke fada ma gwamnati da ta gaggauta sakins domin neman lafiyarsa kamar yadda kotu ta bada Umarni shekaru 2 da suka wuce.
Matasa yara da iyayenmu gasu anan akan kwalta domin neman yancin Jagoranmu.

Allah ya taimaki gazawarmu.
#Freezakzaky

8-7-2019





Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post