Fuskokin Wakilan mu da ake tsare dasu |
Kamun Nasu yafaru ne Satin nan da Yagabata Tun Ranar litinin aka Fara Waki'a a Abuja Inda aka Shahadantar da Yan uwa na Harka Musulunci Mabiya Allamah Sherk Ibrahim Zakzaky Akalla goma shadaya tare da kama Wani Adadi Mai yawa Na Yan uwa Wanda Yazuwa Yanzu ba gama kambala Sanin Adadin Mutanen da Suka kama a makon da Yagabata ba Duk kuwa da Yan uwan Har Masu Mummunan Raunuka na Halbin bindiga akwai.
Wakilin mu Jibril Usman S Sarki, Da Mahadi Tukur Almizan An kamasu a Ranar talata 23/07/2019 a Bannez plaza bayan kambala Muzahara kuma Har Yanzu babu labarinsu dasu da Sauran Yan uwa da aka kama.
Muna kira ga Gwamnatin Zalunci ta Buhari da Su gaggauta Sakin Wakilanmu da Gaggawa Yan tare da uwa Musulmi da Suke tsare dasu abisa Zalunci, Lallai Cigaba da tsare Wakilanmi Tare da Yan uwa musulmi Maza da Mata da Yara kanana Da masu Raunuka Zaluncine kuma take Hakkin ne na Dokokin Kungiyoyin Kare Hakkin Dan Adam dama Wasu kungiyoyi na Duniya.
Haka kuma Muna kara Jadadda Rashin Amincewar Mu da Jan kafar da akeyiwa Shari'ar Zalunci da akeyiwa Jagoran Mu Sheikh Zakzaky (h) da Maidakinsa Malama Zeena a kaduna.
#FreeZakzaky
#FreeOurMusulmsBrothers