Yanda Jana'izar Binne shahidanmu yagudana a Zaria daidai karfe Tara da minti Ashirin 9:20am na safiyar yau Alhamis 11/7/2019 ne 'yan uwa Almajiran sayyed zakzaky nayankin Zaria da kewaye suka gudanarda Jana'izar binne shahidan wakyan.
Wasu daga cikin hotunan da ake bin ne shahidan mu yau a Darur Rahma |
A jiya Laraba Almajiran Sheikh Zakzaky suka gudanar da Jana'izar wanda sheikh Abdulhamid Bello Zaria ya jagoranta anyi lafiya antashi lafiya
Dafatan Allah ya amsa shahadan shahidanmu yasakamana akan zaluncin da akemana
Yagaggauta kwato mana jagoranmu daga hannun azzalumar Gwamnatin kasarnan
Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates tare da -Idishia Jos.
#FreeZakzaky
Tags:
Labaran Duniya