-Sheikh Adamu Tsoho Jos.
Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates,
Tare da --Idishia Jos.
Sheikh Adamu Tsoho Jos yayi jawabi bayan kammala binne Shahid Aliyu, a cikin jawabin sa ya ambata cewa Shahid Sidi Aliyu ya samu rabo mai kyau ya kasance daya daga cikin shahidan harkan nan. Kuma gwamnatin nan suna kisa ne domin su kawar da Malam domin ba abinda ba su yi wa Malam ba, na kokarin suga sun raba shi da ransa bayan kisa da Harbin da suka mishi sunyi murna sun tabbatar da cewa sun kashe shi, amma da yake Mutuwa da Rayuwa na hannun Allah ne yau Malam yana nan a Raye sun shayar da shi Guba amma gashi yana Raye. Don haka abinda yake a kammu musan cewa mutum ba zai mutu ba in ajalinsa bai zo ba.
Ba wai tsayuwa kayi riko da addini ne yake kawo gaggawan ajalinka ba a'a kowa ka ganshi ya ko ma ga Allah to ajalin sane, rashin tsayuwa da addini ba zai jinkirta lokacin ka ba. Tsayuwa da fuskantan azzalumai ba zai sa a gaggauta ajalinka ba, kowa yana tafiya ne akan ajalinsa. A kashe ka a tafarkim Allah to shine fa mafi daukakan daraja. Kankanin abinda shahidi zai yi na ceto shine zai ceci mutane 70 kankanin daraja da za'a bashi kenan. Me aka rasa ! Kuma shi shahidi ba ya mutu bane domin Allah ne yace. Don haka wannan kara mana yakini zai yi al'amarin Shahid Aliyu.
Zamuga tuntuni yake bayani yake burin shahada, kuma daman shahada zabin Allah ne. Sai wanda Allah (T) ya zaba. Kaga da yawa an fita ai an je anyi muzaharar amma ba kowa bane ya samu shahada duk da yake sun kashe mutanen mu wasu ma sun kwashe gawawwakin mu, wanda kawai muka samu a wannan ranar sune wannan 'Yan uwa guda 6 sune kawai aka iya samu amma duk sun kwashe wadansu. A kwai wasu ma masu rauni a jikin su, to zai iya yu wu wa wasu su cika. Mun samu labarin cewa wasu ma sun je sun kara harbe su ne.
Sun harbi dan sanda "Duputy Commissioner" suka ce mune kuma Harbin da suka masa ta baya ne, kuma ba yadda za'a yi kuna koran mutane kun sa su a gaba kuma su dawo ta banyan ku suyi harbi, alhali ku kuna da makami su ba su da makami. To wannan abinda zamu cewa su Buhari da mukarrabansa shine ku yi ta kisa, kisa ba zai hana mu cigaba da fafutukan ganin Malam ya fito daga hannun ku ba, zamu cigaba da fadin FreeZakzaky a duk inda muke. 'Yan uwa abin da zamu ce a kara jajircewa da dakewa.
Ba shakka a dan wannan lokacin cewa zasu haramta harka, za su bi su kakkama wasu daga cikin mu, a kashe na kashewa. Daman a kwangilanda Buhari ya karba shine zasu kashe Malam da wasu Almajiran sa wanda ana ganin in suna nan kamar ba'a kashe shi ba. To za'a kashe malam a kashe wasu daga cikin Almajiransa sannan a tarwatsa Harka din, malam ya mana magana nuna da yaki cewa Malam zai ga gawar Buhari. Saboda haka koda an kashe mu, to mu nasara ne garemu daman muna rayuwa ne a Abu biyu ko mutuwa ko shahada in kun barmu zamu cigaba da gwagwarmayan kawar da zaluncia wannan kasa in kuma kun kashe mu daukaka mune wanda muna rokon Allah ya karbi shahadan Sidi Aliyu.
Wannan shine takaitaccen Jawabin da Sheikh Adamu Tsoho Jos yayi dazu wajen binne shahid Aliyu Sulaiman Rinji.
Ga wasu daga cikin hotunan da muka dauko muku.
#FreeZakzaky.

Tags:
Tunatarwa