(Yaki Da Iran Zai Murkushe Amurka Ne A Doron Kasa Inji Sayyed Hassan Nasrallah)

Yaki Da Iran Zai Murkushe Amurka Ne A Doron Kasa!!!

Inji>>
 (Sayyed Hassan Nasrallah)


''Mr. Trump da jami'an gwamnatinsa da dukkan masanan tsaron Amurka suna sane sosai  cewa yaqi da Jamhuriyyar Musulunci ta Iran ba yana nufin yaqi ne da zai tsaya a Iran kadai ba."


"Suna sane da cewa yaqi ne da zai kunna wuta a dukkan lardin, yaqi ne da da zai lak'ume  tare da share duk kan wani karfi na Amurka, ya kuma cinye manufofinta kuma masu goya mata baya su 'dan 'dani sakamakon hakan da jikinsu irin su  Isra'ila da Saudiyya.''



-Sayed Hassan Nasrallah

Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post