SHEKH AHMAD SULAIMAN YA BAYYANA YANDA AKA KUBUTAR DASHI
MA'ASUMANAGERIAN NEWS
brr ruqayyat mahmud sulaiman Malumfashi
Shekh ahmad sulaiman sanannen hazin qur,ani mai girma ajihar kano, anyu garkuwa dashine atitin shema xuwa qanqara ajihar katsina. Yakwashe kwanaki 13 ahannun masu garkuwa damutanen kafin asakeshi. Atattaunawarsa da jaridar daily trust, inada ya bayyana yadda ankayi garkuwa dashi dakuma yanda anka sakeshi.
Inda yake bayani tayadda akayi garkuwa dashi kuwa,shekh ahmad sulaiman yace ankamasune adaren ranar alhamis 14 gawatan mariss din 2019, alokacin dasuke dawowa daga garin kebbi.Ainda yake cewa yanakan hanyar komawa gidane bayan yakammala ganawa da matar gwamnan jihar domin shaida daurin auren yaransa guda ukku.
Yace tun suna tafiya motansu kebasu matsala, yace wannan yahaifar da sunyi tsaye tsaye dayawa suka isa birnin kebbi a latti. Wannan ne yasa basu baro can dawuriba.Yasake cewa anyi garkuwane dashi adaidai wani qauye da,akekira KAKUMI, kafin akai kankara jihar katsinaa .
Alaramma sulaiman yacigaba dacewa; masu garkuwa damutanen suna sanyene dakakakin sojoji, inda suka taresu suka fara harbin kanmai uwa da wabi. Yace daya daga cikin harsasanma seda ya gogi motannasu. Daganan suka kamasu suka jasu aqasa tareda dukansu alokacin dasuke kwance akasa.
Alaramma sulaiman yacigaba dacewa;kafinma suyi awon gaba dasu seda suka kwashemasa kudinsa har naira dubu dari biyarr (N 500,000) Yace harda sun tafi,sekuma daga baya suka kamasu suka tafi dasu. Ainda yake cewa sunjamu cikin daji damisalin karfe 11 nadare, munyi tattaki metsawon gaske cikin dajinnan, harsaeda gari yafara wayewa. Dagananne suka daukemu cikin motoci suka qara nausawa damu cikin dajin, inda muka riski wani muhalli daukeda bukkoki,wanda seka duqama kafin ka,iya shiga cikinsa.Muna shiga ciki suka fara harbe harbe asama inji shi sulaiman din.
Alaramma sualaiman ya tabbatar dacewa;sauran da,akayi garkuwa dasu yayansane DA YAN uwansa yace koyaushe kusaan haka suke tafiya tare.
Thursday at 11:15 PM · Sent from Mobile
Barr Rukayyat Mahmud Sulaiman
A,inda yake qarin haske akan baqar wahalan dasukasha kuwa, Yaqara dacewa gaskiya basuji dadiba domin kullum cikin tsiro da xullumi suke,domin domin aacewansu;kullum se sunyi musu bara zana damutuwa,idan har ba,abiya musu buqatunauba ; saidai yace cikin taimakon allah dakuma falala irinta alqur,ani basuyi nasaran tabasaba musamman shugaban masu garkuwar, yace saidai wani lokaci cikin wadansu marasa ji cikin masu garkuwan sunyi qoqarin cin mutumcinsu,dimin kuwa wani daga cikinsu wani yamaresa ga fuska.
Yacigaba dacewa hm;hatta ko zagayawa makewayi zasuyi saisunnemi izini, sannan ahadasu da wani yaje yai gadinsu dabindiga, yace kuma basu barsu sunyi wankaba,amma shi amatsayinsa najagoran tafiyan yayi wanka sau ukku tsawan zamansu gurin masuvgarkuwan.
Dangane dako suna basu abinsci kuwa, yace;dafarko suna siyo musu amma daga baya se suka dinga dafamusu dakansu,yace;matsalan bata abincibace barazana damutuwa dasuka dinga yimusu shine abin tada hankali sosai.
Sannan sesuzo kusa dasu suna kallonsu suyita shaye shayen sigaricdasauran abubuwan sha suna busa musu,suzazzagemu tareda baraxanar zasu kashemu idan har mutanenmu basu biya kudin fansar da,ankace musuba.
Saidai alaramma yace;yalura cikin wadansu masu garkuwa damutanen basujin dadin abindaa sukeyi inda suke qorafin matsalan rashin aikinyine yata,azzarasu ga wannan aikinAnan alaramma yashawarci gwamnati idan har tayi abnd yakamata totabbas masu rabodaga cikinsu zasu tuba sudaina wannan aikin dasukeyi,
Yabayyana cewa masu garkuwan suna cewa su musulmine amma sam basa salla
Alaramma yatabbatar dacewa;kwanaki 12 dasuka kwashe ahannun masu garkuwan,yayi nasaran karanta qur,ani daga farko xuwa qarshensa sau5 darabi yace basu hanasa yin addu,oinsa dakaratunsaba wannanma yasa akakai marhakan dasuke danasanin ajiyeni awurinsu,yace suncemasa basu taba shiga firgiciba irin yanzu,wannan yasa suka roqesa dayayi musu addu,an kada akawomasu hari har akashesu,
Yatabbatar dacewa;tasiri daqarfin addu,a yakubutar dasu.
Thursday at 11:54 PM · Sent from Mobile
Barr Rukayyat Mahmud Sulaiman
Shekh ahmad sulaiman yace koda akakaisu basu risqi wani da,,ake garkuwa dashiba sukadaine kawai yace ,yace bayyan ankaisu saimasu garkuwan suka fara rigima tsakaninsu dagananne suka sauya musu guri. Yace rigiman tasu itace wadansu sunacewa asakemu wadansu nacewa a,ah daga bayane suka sauya mana guri,domin sunce wadansu suna qoqarin suzo susake garkuwa dashi agunsu injisu.
Dayake bayani dangane dayadda aka sakesukuwa,alaramma sulaiman yace wani lokaci agabansu ake cinikin farashin da za,abiya asakesu yace;suna yace wani lakaci zasu jiyo kukanmu yace;abinda yafi damunsa alokacin shine;yadda mutanensa suka kasa tara kudi domin karbosa wata qila basusan irin halinda muke cikibane ashe bamusaniba akwae yunqurin dajami,an tsaro sukeyi domin gannin ansakemu injishi.
yaqara dacewa da sunsami labari da har andaidaita za,abiyasu miliyon33 kapin asakosu harma suna cewa kodama anbiya kudin sesun kashemu tinda ankama mutum guda daga cikinsu,sai yace amma segaya cikin ikon allah ba,abiya kosisiba akasakemu cikin dare ana gobe xa,a sakemu sukazo sukace muzama cikin shiri musanya takalmanmu mufito domin sunsamu labari za,akawomusu hari sabodamu,suka saka mutane biyu bako bindiga ahannunsu suka rakamu waniwuri daniyyar idan wadanda sukayi fadda dasune sabodamu,zasununa mana hanyar dazasubi sugudu
Daga baya suka fahimta wadanda sukazo wadanda suka xo kawo mahaifiyar shugaban masu garkuwanne wacce akakama dominyin musaya damu,ya tabbatar
Yaqara cewa;haka akazo dasu nan gefe gamasu garkuwa,can gajami,an tsaro,inda suka mika mahaifiyar shugaban masu garkuwan da mutane suma suka miqamu gabanjami,an sijoji adam musa dake jihar katsina.
Tags:
Labaran Duniya