RASHIN LAFIYAR SHAIKH ZAKZAKY A KADUNA ANYI MUZAHARAR FREEZAKZAKY YAU ASABAR.

RASHIN LAFIYAR SHAIKH ZAKZAKY A KADUNA ANYI MUZAHARAR FREEZAKZAKY YAU ASABAR.

@MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE @

Daruruwan Almajiran Sheikh Zakzaky(H), suka fito domin jaddada kin amincewa da halin ko in kula ga lafiyar Sheikh Zakzaky da gwamnatin Nigeria keyi musamman a dai dai lokacin da jikin ya tsananta sabida gubar da suka bashi.


An faro muzaharar ne daga Kano road ta hau kan titin Ahmad bello way libintis inda aka rufeta a shatale talen bakin kasuwar Central market Kaduna.


Malam Abdullahi Midarris ya jagoranci Muzaharar yayin da 'yan Uwa sukaita wakokin la'anta ga su Buhari, an kammala Muzaharar lafiya cikin nasara.




________________________________
Daga Wakilan mu na Kaduna Zone
Tare da:Ammar  Ummar Udawa
—29/06/2019
____________________________________
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post